Kannywood
Trending

Zazzafar Soyayya Mai Zafi Ta Ɓalle Tsakanin Ummi Ƙarama da Yusuf Saseen💘💘💓💖

Fitattun Jaruman Shirin Nan Mai Dogon zango Wato LABARINA Series Na kamfanin Saira Movies, Ummi Wacce Kukafi Sani Da Ummi Karama da kuma Yusuf Saseen Wato Lukman Ashirin Na Labarina.

Sun Ƙulla Soyayya Mai Ban Sha’awa Kamar Yadda Akayi Tsakanin Lilin Baba da Ummi Rahab.

Jaruman Guda Biyu An Haɗa Su Soyayya ne tun ana yin Abun da kamar wasa, Daga Bisani Yaji Cewa Da Ita Kawai Zaiyi Wuff😎.

Ibrahim Muazzam Salfi Ne Ya Faɗi Hakan a Shafinsa Na Facebook Ga Bayanin Nan👇👇👇.

“Yadda Muka Yi ƙoƙari Wajen Haɗa Wannan Soyayyar Har Ta Zama Ta Gaske Allah Yasa Haka Zamuje Shafa Fatiha Tsakanın Lukman da Ummee.

Kasan ce da Hausafinest.com.ng domin samun nishaɗi a rayuwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button