Labari

ZAN CIGABA DA BAWA IYAYEN WANNAN JARIRI KULAWA HAR YA SAMU LAFI- RASHIDA

ZAN CIGABA DA BAWA IYAYEN WANNAN JARIRI KULAWA HAR YA SAMU LAFI- RASHIDA
MAI SA’A CHARITY FOUNDATION
Wannan Kungiya Mai Albarka A Kokarinta Na Tallafawa Marayu Da Marassa Lafiya Yauma Tabada Tallafi Ga Jaririn Da Aka Haifeshi A Asibitin Malam Aminu  Kano Bashida Lafiya Wanda Jaririn Ya Hadu Da Matsalar Haduwar Jini A Kwakwalwarsa Inda Asibitin Suka Nemi Naira Dubu Arba’in Don Yiwa Yaron Aiki 40,000 
Alhamdulillah Daka Samun Wannan Labarin Hajiya Rashida Adam Mai Sa’a Ta Garzaya Asibitin Malam Aminu Kano Dan Ganewa Idanunta Wannan Jariri Dake Fama Da Rashin Lafiya Inda Anan Take Hajiya Rashida Adam Mai Sa’a Karkashin Kungiyarta, MAI SA’A CHARITY FOUNDATION Tabiya Wadannan Kudade Don Samawa Wannan Jariri Lafiya Dafatan Allah Yabashi Lafiya Ameen Ya Allah 
Kuma Wannan Kungiya Shirye Take Don Cigaba Da Bada Gudunmawa Ga Iyayen Wannan Jariri Har Sai Yasamu Lafiya Da Yardar Allah 
Godiya Ta Musamman Gareki Hajiya Rashida Mai Sa’a Bisa Kokarinki Na Taimakawa Kananan Yara, Da Marassa Lafiya A Dukkan Fadin Kasar Nan Dafatan Allah Yakawo Miki Babban Rabo Ameen Ya Allah 
Wannan Kungiya Tasaba Tallafawa Marayu, Marassa Gata Da Kananan Yara Da Manya Dazarar Sun Nemi Taimakon Gaggawa A Ko Ina A Fadin Nijeriya 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button