Hausa Novels

‘Ya’Ya Mata: complete Hausa novel[9/17, 10:44 PM] Leemert: 🌸🌸YAYA MATAH🌸🌸Writing, by Leemat


To nagaji kudina bazan bayarba daza ayi,cefane,kinji,ko sabida bazan talauceba,akan yaya Mata eh kinki,kibarsu,sufito da,miji suyi aure saiyawon gantali waisunan Karatu,to,nagaji dagayau saidaikidinga ciyar dakanki dakuma yayan,naki nidainadaina tunda bakudinbanza gareniba ,tanatsaye inbanda kwallah ba,abinda takeyi,haryafita .dagacikin daki tafito,tanacewa ummanmu dan allahkiyi,hakuri in allah yayarda allah bazai tabardakeba tunda ai allah yanagani kinayiwa abba biyyaya ,share hawayenta tayi tace Fateema abunda nake tunani shine ainah zansamo kudin dazanbawa maryam da Amina subada kudin makaranta gashi ashekar karshe suke kekuma gashi ba abiyaku salary dinkuba ballenace zamu hada abiya musu Umma kidainah kuka. Allah yanan shizai agazamana Umma insha allahu saikinji dadi agurin yaya matah saikin nunawa masucewa yaya matah wahalane haihuwarsu iznah. Shikenan Fateema allah yarufamana asiri ,Umma kingama daurin zobon naga sunkawo wuta barinazuba yayi sannyi,
[9/17, 10:45 PM] Leemert: 🌸🌸 YAYA MATAH🌸🌸


Written by: Leemat


Dadecated : maman meenat 👌

. 5⃣ : 1⃣0⃣

Sallama sukayi suka shigo gidan sannu da aiki ummanmu yauwa sannuku da dawowa ,auty Fateema sannu da gida ya gurin aikin aiki badadi maryam dan yau wata Mata muka karbi haihuwarta taban tausayi wlh ga miji ta da uwarsa sunatayi mata jaraba waibasason tahaifo mace ,niduk abunma yaban haushi gashi nadawo gida kuma nataradda Abba shima yana yiwa mama fada waimai yasa wasu mazan basu da kirkine ,nagadai allah shiyake bada haihuwar yaya matah dakuma maza 😭 amma saikiji sunacewa basason yaya Mata ,
Auty Fateema kishiru dan allah nifa duk mecewa bayason yaya matah kallonsa kurem nake sabida yaya Mata rahmana ne babba wlh,amma bakomai abba zai gane wataran cewa yaya Mata ba abun wulakantawa bane ,gashi yanzu harsu gwagwo jummai sufara yimana suma ,ai rayuwace.


Gudu suke makawa akan titin da alama hanyar barin garin suka dauka Dan moto cine akallah zasuyi goma suke tafiya ajere sunsa wata arniyar moto atsakiya , yana kwance a moto yanaduba jarida , basu tsaya ako Ina ba sai agaban wata katuwar get Wanda girmansa zaiyi gari guda , durebane yazagayo yabude masa kofar motor subuhanallahi ,basan sannada nafadi hakaba sabida ganin wani hadden handsome danayi anabudemai kofar saida yaudi lokaci kanya fito bakowabane Ilah yarima amir Dan sarkin katsina kaitsaye yafito fadawa suna fadawa sunayi masa kirari ,hannu kurem yake yadaga musu sabida tsabar mulki ,yashiga Gidan da zaki iya kiransa da gari guda sabida girmansa , falo yashiga bayi suna miko gaisuwa ,Fulani ce akishingide anayimata tausa ,yanashiga bayi duk suka fita fulanice tace son kadawo ne ya aikin ,aiki badadi momy gashi yunwa nakeji ,yinwa kuma son inaha break din danace jakadiya tace hadamaka katafi dashi momy anhada yayi sanyi ne shiyasa banciba ,yanxu dai momy kan nawatsa ruwa kisa akawomin abinci bangarenmu ,oh ni Fulani wai mutum yaki aure sannan yace bazaici abincinmasu aiki ba allah yakyau,momy kinsan nifa banason kazanta tunda dadai momy kinayimun ashikenan niko anah maimartaba aidai kyasanmun Ko momy na kuma momy kinsan ba abincin kowa nake ciba😆. toshikenan zansa jakadiya takawo ma yauwa momy na

Yana shiga side dinsa batsaya ako inaba sai cikin daki basosai yakeso masuyimasa hidima suna shigarmasa dakiba ,
Kaya yacire sannan yashiga wanka gskiya da akecewa wata miyar sai amakota ko haduwar bandakin abin kallone turarukan wanka yazuba acikin ruwan wankan sannan yafara wanka in banda tashin kamshi babu abinda bandakin yake ahaka haryagama wankan,
Karar wayana yafito dashi daga cikin bandakin ,sabida yasan mekirannasa ,yanafitowa yadauka ,ya akayi ,Faisal ne yace ya yarima kadawone yau bazaka shan iskarbane nagaji ,faisal bacci zanyi kokuma zakayi tunanin my love haneefa ba misst bakada aikin yi,
daka Kai har itah maizanyi da itah kaikasan ba irin matar danake so na auraba ce ,
Faisal dariya yayi ,
Gaskiya amir kaji tsoron allah Mata nasonka kana wulakantasu 😀 tonace su soni ne misst yakashe wayar,
Yashiga shiryawa ,
Cikin riga da wando na shadda yafito ruwan Zuma sunyi masa kyau,
Lopton dinsa yajanyo yana bincike aciki,
Jakadiya ce tayi sallama amma in ba bakinsa ka kallaba bazakace ya ansa ba allah yajadaran yarima mai jiran gado afuwa fulanice ta ce akawo abinci ,
hannu yadaga mata saicewatai nabarka lfy yarima maijiran gado,
[9/17, 10:46 PM] Leemert: 🌸🌸 YAYA MATAH🌸🌸

Written by: Leemat


Dadeceted all freind and family

1⃣0⃣ ▶. 1⃣5⃣

Wai faeema bazaki yi kishirya da huriba bane hba kiyi dajiki man,
Ummanmu shiryawa nake yanxu xafito ummanmu na shirya abba baifito bane yanan cikin falo azaune ,to umma barinaje mu gaisa ,ton cikin nutsuwa tashiga dakin da sallama ya ansa fuska ahade,
Abba inah kwana lfy ,
Harkin shirya da sassafe zaki tafi yawon koni danake namiji ban fita saike,
Sabida son yawo , wlh nagaji indai baku fito da mijiba sadakarku zanbayar yara sai shegen bakin jinin tsiya gwarama wadan can naga anaxuwa gurinsu hira keko kinfi karfin talakawa suzo gunki ko to nagaji dama gwagwonki jummai tacemun tanaso ta hadaki da habibu , .
Habibu kuma abba😨 eh habibu ,abba amma fakasan bashida kirki ,tosannu mai kirki aike kirkinne dake ko shiyasa gakinan shekara 23 amma haryanxu kinki kiyi aure to nagaji sadakarku zanbayar ,
Kuka kurem Fateema takeyi kayi hakuree abba ,
Aikin kenan dagaku har uwarku da anyi magana Ku ishi mutane dacewa ayi hakure ,
Tashi tayi tafito tana kuka ,ummansu tanajin duk abinda yake cewa kiyi hakuri Fateema allah xaikawomuku ,mufita wuce ki tafi allah yakiyaye hanya ,
Amen Umma natafi


Zaunatake agurin aiki tayi tagumi har kawarta Zainab tashigo batasaniba saida tadafata sanna tasan tazo gurem,
Wai Fateema bazaki daina tunaniba ko ,ysushe kikashigo zee banjima dazuwaba ,
Tanaimi guri tazauna Fateema kiyi hakuri komai yayi tsanani maganinsa allah hakane zee amma abunda abba yakeyimana yanadamuna sai hakuri fateema kinsan kowa da irin halinsa amma natabbata abba zaiyi nadamar abinda yake yiwa Umma daku harya nemi yafiyarku to allah yasa zee,
Amma dazu fa cewayayi yagaji daganinmu ko sadakane zai badamu yawuta


Wace Fateema, Fateema yace agurin Malam usman,
Malam usman dane agurin Malam bashir da inah asabe Malam bashir haifafen garin katsina ne,
Bafulatani katsina yana yaya biyu abbana da gwagwo jummai Malam bashir,
Mutum ne maimutukar hakuri,
Sabanin, Innah asabe datakasance mace Mai fada halinta gwagwo junmai tadauko,
Abbana sun hadu umma agurin bikin kawarta ,
Abbanmu yakasance babban abokin ango,
Tundaga lokacin biki yanuna yanason Umma,
Umma Yar asalin garin katsinace awata unguwa da akecewa dutsan ma,
Ahaka harzancen auren yakai gaban manya har akayi bikin su inda suka tare agidan abbanmu Wanda ke unguwar Mashi,
Farkon xaman Umma da abba zamane suke naso da kauna ,Wanda kanwar abbanmu bataso saitake ganin kamar Umma ta mallake abba be,
Shekarar Umma biyu tahaifeni Wanda abba yayi murna amma bawani sosai ba dan yaso namiji Umma tahaifa saikuma allah yabadani,
Tun innah asabe tanason Umma saida gwagwo jumamai ta rabasu sabida tanacewa abba yanayiwa Umma abinda bayayimata itah data haifeshe ,
Sands Umma tahaifi maryam sai abba. Yanuna sambaiyi farincikiba Wanda hakan yayiwa gwagwo jummai dadi,

Umma tana haihuwa ta uku sai abubuwa suka kuma lalacewa Wanda har abba yayi yinkurin aure ,
saidai Malam yatakamishi birki ,
Yace bai isaba .
Hakan yasa gwagwo jummai da Innah asabe suka Kara takurawa umma, gashi allah yayo umma maihakuri hakatake hakuri,
Harmuka isa shiga makaranta abba bawanda yasaka Dan yace baxaiyi asarar kudinsa abanzaba wai karatun yaya matah bashida wani anfani,
Harnayi N C E ummace kebiya mama kudin makaranta hagashi yanxu inah aiki hospital ,
Amatsayin nurses ,
Albashina danake dauka shi muka hada nida umma tasiyi firinji wanda takeyin zobo ,
Dashi muke dan rufawa kanmu asiri,

..

HALEEMATU HASSAN (Leemat)
[9/17, 10:47 PM] Leemert: 🌸🌸 YAYA MATAH🌸🌸
Written by : *Haleematu hassan(Leemat)*dadicated :to
*Fateema (maman meenat)*


2⃣0⃣ ▶ ⏯ 2⃣5⃣Sunatafe Fateema sai fada takeyi zee ce tace Kawa kemadakinsani,

Da akayi sanarwa dakin fito allah ninazata kinfito ma,
Cikin shanmur tajiyo yo kema Kawa dawani xance sabida me xanfito siyya yazo siyyya nazo ,
to maizasa nafita,

Allah banson rainin hankali wasu fadama yanraini hankaline,


Harsukaje gida Fateema na fada😀 dama fa teema akwai fadai amma fa bani nafadaba😀 karki sanbadeni

Zee ce tace Umma sannu da aiki ,yauwa zainab,


It kuma wanan me akayimata takewa mutane fushi zee ce takalleta,

Tagayawa Umma duk yadda akayi,
Umma kallon Fateema takeyi Fateema dan allah kidaina sauri daukan abu dazafi,
Umma shinefa yaso wulakanta mu duk dahaka Fateema dikinsani kinfito ai

To Umma kiyi hakure dan allah kinji tafada cikin shagwaba ,
Zee ce tayi dariya waike Fateema bakyajin kunyar yiwa umma shagwabane,
Kibar auta tayi bakeba da girmanki😛

Ummace tace bakomai amma dan allah kidinga hakuri da duk wanda allah yadaki zama dashi , kinji yarinyar Umma,
Akwana atashi kwanaki nata tafiya ,

Yarima ne kezaune yana wani binciki a lopt wayarsa tayi kara yadauka,
Yaga yusif ne ke mgna,


ya akayi ne yusif ,acan bangaren yufis yakecewa yarima nayi bincike akan,
Ya rinyar nan nanyagamasa kowacece Fateema harda halin abba,


Yarima tsakiyi yayi misst da ashema ba yar kowabace amma takeraina mutane,
Amma zan koyamata hankali yadda zatasan sarauta ba abin wulakatawa bace,
Yusif ne yace taya zaka koyamata hankalin dama ka kyaleta sabida karka, zubarwa da gidan mutunci,

Wani kallo yarima yayimasa yace zan aure ta amma badan Ina sontaba saidan taxo tayimun, bauta ,
Harsai nakoyamata hankali
Yadda gaba bazata sakeba.Yana nagama aikinsa bangaren momynsa, yashiga yanashiga taxaune tana hada abincin maimartaba zata kaimasa, yashigo, momy sannu dazuwa,

Ya akayi son ,
Cikin sunkuyar da Kai yace momy nafasami matar aure ,
Aure😨 my so ,
Eh Umma to a inah kasamo matar Umma anan katsinane unguwar Mashi,

Masha allah son allah yasa rabon kace , nayi murna sosai wlh
Yanxu zangayawa maimairtaba in nashiga ,gaskiya nayi farinciki sosai ,

Umma tana zaune gaban maimartaba bayan yagama cin abinci , kanyakoma fada umma take bashi lbrin abinda yarima yagayamata

Maimartaba yayi farinciki sosai ,inda yakecewa gobe in allah yayarda zaitura Gidan su yarinyar allah yasa rabonsa ce inyaso daga baya sai ayi bincike dan cika ka idar aure,Washegari maimartaba yatura mutum uku daga cikin yan fada zuwa Neman aure gidansu Fateema,


Yana tsaye yanata surfa bala in cewa duk sufito damiji kokuma inyaje masalaci sallar juma a duk yabada sadakarsu. amasallaci😨


Yaro yashigo yace anasallama dashi awaje, cewa yai ace yanaxuwa ,kudaiji abinda nace ato,


Umma shiru tayi bayan fitarsa yayinda su Fateema ke kuka,
Maryam tace umma damafa Aliyu yacemun zai turo ninaki yarda, sabida naga auty Fateema ma batayiba balleni,
Umma ce tace maryam aiba dole sai anfarayiwa fateemaba duk Wanda yasamu za aiyayimasa ai,


.abbayana fita yaga wasu motoci na alfarma a tsaye akofar Gidan.
Yayi mamakin wadanda akace suna nemansa ganin shi basanin wasu manyayayiba.

Abinzama yakoma yakarmomusu yace Amina takawo musu ruwa,


Bacinsun sha ruwan angaisa sai galadima yake fadar abinda yake tafe dasu,

Abba atakeyace ba ayimata mijiba inyanxuma ashirye suke za a iya daura aure😨

Galadima yace, a a baxa ayi hakaba sabida za abawa Mata damarsu suyi shirye shirye,
Abba yace dadai andaura din,
Galadima ne yace Bari yakirawo maimartaba dan yaji yadda za ayi ,
Atake yakirawo maimartaba yagamasa yadda abba yace maimartaba cewa yayi adaura tunda akwai shedu,
Shedu aisune sheadar aure,
Sunagama wayar, yake gayawa su abba abinda maimartaba yace,


Atake agurin abba yafita yakirawo limamin unguwar da makotansa, mutum biyu ,

Agurin akadaura auren Fateema,usman da abdullahi, abduraman, yarima amir,
akan sadaki naira 50000,


Tofa 😨 Yazatakaya
*haleema hassana (Leemat*


08069612698
[9/17, 10:47 PM] Leemert: 🌸🌸 YAYA MATAH🌸🌸Written by: *haleema hassan( leemat)*
Dadecate to yakudima family


25 ▶ 30

Makotan Umma ne sukafara shigo Mata allah yasanya alheri,
itadai tanacewa amin dan jikinta yayi sanyi, banyan sunfita ,maryam take cewa Umma kodai abba sadakar tamu yabayar ne ,
Umma cewa take maryam niduk jikinama yayi sanyi wallahi ,
Fateema kuwa tayi shiru uwa bata gurim saida Umma tayi mata magana yadai fateema ,Umma wallahi gabanane yaketa faduwa ,


Umma cewa tayi kita addu a kinji,

Tace tom ummmaAbba nane yashigo gidan yana Fara a to ke allah yacetoki bake wadda sanbada sadaka, wai abbansu maryam mekake nufine ,

Nufina yanzu nadaura auren Fateema da yarima amir ,
Abba. Batasake fadar komaiba sai faduwa datayi tasuma


Ruwa maryam tatafi dagudu tadebo ta watsamata ,ajiyar zuciyata tayi ,sannan tasaka kuka Mai karfi ,


Umma menayiwa abba zaiyimun haka ,kodan nazo a mace to Umma abba wannan wace irin tsanace kayimana abba,


Abba bakayimun adalciba ka aurar dani inda baizama lalle nayi darajaba why abba,saitarushe dakuka yitakeyi kamar zata shide,


..ummace tace yanxu abinda kayi ka kyauta kenan Abban maryam,karka manta yayafa amanace allah s w a yabamu amma kwata kwata baka sauke nauyin da allah yadauramakaba ,

Karka manta allah zaitambayeka fa amanar da yabaka, 😭

Abba neyace akan nayi abundance yadace da yata zaki gayamun magana inkuma ba yata bace toki gayan ,

Cewatai yatakace allah yabaka hakuri ,Fateema kuma ,allah yabata ikon yin biyyya,
Taja yayanta suka shige daki suna kuka,


.


Lokacin da labari yajewa yarima abun yatabashi sosai ,saikuma yaware,
Dan haryanacewa momy tunda andaura basai anyi wani bikiba nanda kwana biyu kawai akawota tunda basai an wahalar da mutaneba tunda a kwai komai abangaren mu inyaso ko bayan ta tarene sai ayi walima inaga hakan zaifi ko ,inima inaga hakan zaifi ,inyaso kannanda lokacin ,daxata zo sai ahadamata kayan lefenta,


Zan tura gidansu amaryar taka muji inyaso yayarka inzata zo kasar saita tahadomaka lefan acan koya kagani hakanma yayi,momy oh wai,son yazama magidanci ko 😆,.yauwa momy ko ankawota banason masu yin yidima abangarenmu sabida zasu takuramana ,sai ankwana biyu sai abamu , shikenan son,
Momy ta aikawa dasu Umma Umma tace ayi hakuri ko nanda satine sai ayi suntafi akansai nanda sati za ayi biki,Fateema ce kekiran zee tabata labarin abunda baba yayi mata ,zee wayar takashe ,
Cikin yan mintina taxo ,maryam ce tabawa zee labarin yadda akayi tayi kuka itah ma amma yazasuyi sai hakuri,


Zee ce tace Fateema to ko walimace sai muyi ko ,Wani kallo Fateema tayi Mata lailaima Kawa saikace wadda kikefarinciki da auren to wallahi ba abinda zanyi ,

Umma cewa tayi sukyaleta insu zasuyi tom zeetace zasuyi walima,

Umma dan allah kar ayi haba Fateema kidaure ayi wako walimarce tom Umma amma danke zanbari ayi tom, Fateema allah yayimiki albarka,Anatashirye shiryen biki gashi har yau walima bayan antashi daga walima za akai amarya gidanta,
Maikwalliya zee tadauko har gida tazo tayiwa Fateema duk dakin yarda tayi ayimata saida Umma tayi magana sannan tabari, Masha allah amarya , tayi kyau sosai kamar kadauketa agudu yayan ango sai daukarta pic suke,

Malama Amina ta yi lakacca akan hakkin miji akan matarsa dakuma hakkin mace akan mijin ta Wanda harsaida Mata jikinsu yayi sanyi,Fateema fa jikin ta yayi sanyi Wanda rashin mutuncin data kudiri yiwa angon taga bazata iyaba sabida zunibi,

Bayan magariba gwagwo jummai dawasu daga cikin yan uwansu sukarakata dakin baffanta ,

Baffa jikinsa yayi sanyi da irin kukan da Fateema da yan uwanta keyi,
Fateema kiyi hakuri aure ibadane dan allah kiyi koyi da halin ummanki domain koni nasan macece maitukar hakuri,.

Indaikinyi koyi da halin ummanki natabbata zakiji dadi gidan mijin ki allah yayimiki albarka dasauri tadago ,saikuma tasinkuyar dakanta tana kuka ,
Haka akafito da itah daga dakin abbanta zuwa gurin Umma Umma kasa cemata komai tayi itakuka suma yaran sun hada kai sunata kuka hakadai akafita da ita xuwa Gidan mijinta,
Sun isagidan amarya lafiya inda akayi bangaren momy da itah ,
Sunashiga tataso tatareta da farinciki sannu dazuwa diyata dafatan kinxo lfy allah tana rungume da itah harsuka sauna,

Akagasai sannan aka bada amanarta dagan suka fito sukayi bangaranta,
Masha allah gida yayi kyau haka kowa kefadi , sama dakasa ne Gidan Wanda Gidan irin na tsakiyane ,
Yankawo amarya,suka tafi,
akabar amarya itah kadai duk dataso su zee da maryam sutsa sukaki ,
Haka tazauna shiru bakowa agurinta sai itah kadai,
Gurin karfe goma dawani abun yarima yashigo ,shida rakiyar yusif da fesal suka ajiye kayan hannusu, bayan angaisa sukayi musu addu o I sukatafi bayan yadawo daga rakasune,
Yashigo dakin ,

Inayimiki sannu dazuwa shigowata rayuwata dakikayi, amma fakisani kinxo kiyimin bauta ne tunda jurinki rashin kunya to zanyi maganinki dagayanxu kezaki dungayin duka aikin cikin gidan nan harsu wakin bandakina da duk ayyikan gidan
Dan haka kishirya zaman ukuba,
.*Haleematu hassan (Leemat)*
[9/17, 10:50 PM] Leemert: 🌸🌸YAYA MATAH🌸🌸written by : Leemat
dedicated : to *maman meenat*
35 ▶ 40
yau tunda wuri tagama aiyukanta
sannan tashiga wanka,
tafito tashirya ,
zaman kwalliya tazauna ,

tayi kyau, wata doguwar riga ta ciro tasaka ,
tayimata kyau , mutuka ,
wayarta tadauko takira umma,


gaisawa sukayi , sannan,san nan tagayamata tafiyarsu, gobe,


Umma nasiyya tayi tayimta tana ansawa da to,

cewatayi umma inah su maryam ,suntafi makaranta ,
Umma insudawo kigaishesu ,
zasuji ,


ammadai kin kirawo abanki kigayamasa tafiyar ko,


shiru tayi batace ko maiba Umma sai anjuma ,

Fateema baxakidaina fushi da abbanki ba ko,
Allah Umma bana fushi da abba, amma haryanxu
natuna cewa waidan muna yaya mata ne abba bayasanmu abun yana yimun ciwo Umma,😭. kawai saitasa kuka,


Umma ma hakuri take bata fateema kuyi hakuri watarana dakansa zai gane,
shikenan umma,
sai anjuma,
whatssap dinta tahau tashiga, groups dinta tanadubawa ,
zee taduba , taga tana online, magana tayimata,

ansawa tayi da amaryar yarima dagirman kujerarki,

hararar ta tayi ,
sungaisa tana tambayer mama tacemata tanan lfy, tace agaisheta,


tafiyarsu tagayama , dariya tafara ,kice hutun amarci za afara,😆 ,to allah yasa atawomana da tsarabar dan swezaled ,


harara tayi Mata kurem tayi Mata sallama tasauka,kashe datar tayi ta kwanta bacci,washe gari, tun asuba ta shirya,kayanta,


wanka tashiga ,tafito tashirya sannan ta, sauka kasa ,
tana sauna ,ta tararda yarima,
azaune ,
gaisheshi, ya ansa harda cemata ya takwana, dagowa tayi takallashi,


sannan ta ansa da lfy lau,
dakinsa tayi hanyar shiga, saicematayayi , tabar gyaran dakin suje ciki ta hada Mai kayansa,


kayan yanuna Mata, Wanda zaitafi dasu, tafara shiryawa,


tanacikin shiryawa yakevemata kixuba munfa turaruka na ,


bayan tagama takecemai xan shiga gurin momy mugaisa ,
cewa yayi a a tabari sai zasu tafi tunda tafiyar karfe 11 ne gashi yanxu kuma 9:30


cewayayi taje tagama shirye shiyenta kurem,
sunshiryo, harsun fito ,ankai kayansu xuwa motar daza tafi da motar,
filin jirgi,
gurin maimartaba suka Fara, zuwa, suntadashi fadar ,aciki yayimusu addu a, sannan suka fito suka shiga bangaran hajiya kilishi amaryar mai martaba,

su gaisa tayi musu fatan zuwa lfy,sannan gurin momy,
momy, ta hadasu tayi musu nasihar cewa Dan Allah suruke junansu da amana, kar daya yazalinci daya tundakunaga inda zakuje bakusan kowaba sai kanku dan haka,kurike junanku da amana kunji yayana,
sunyiwa momy alkawarin cewa zasu zauna da junansu lfy ,
momy tasa ankaimusu kayan fulawa data sa akayi musu sabida shan tea,sun isa filin jirgi adai dai lokacin da ake kiran fasinjoji,


sun shiga jirgi kujerar baya suka zauna,jirgi yana Fara tashi Fateema, ta tsorata Dan batason sanda ta rungume yarima ba sabida tsorata,

dada rikita yayi har jirgi yadai daita sannan tafara kokarin tashi , daga jikinsa,

baicemata komaiba harta gyra zamanta,


sun isa kasar daidai lokacin da ake tafka,ruwa, motar hotel dince tazo tadauke su,mukullin dakin dazasu zauna suka karba,
sannan ,suka shiga ,

maikula da hotel din ne yashigo musu da kayansu,

bayan sun huta yarima yashiga wanna, lokacin dayafito ,
fateema tana falo akwance sabida gajiya,kije kiyi wanka garuwan wankancan,

tashitayi ta shiga ,bedroom din San nantafara cire kayanta,


ta yarima yashigo , atsorace tajuyo ,zubamata,ido yayi yana kallon halittar jikinta,

dagudu takwashi, kayanta tayi bandakin,😂
bayan tafito daga wanka said a ta leko tatabbatar baya dakin, sannan tafito,
tasa key tarufe dakin ,😀


saida tagama shirywa sanan ,tabude ,
tafara ta tada sallah ,
batajima da idarwaba yashigo dakin yace tafito taci abinci,

sunagama cin, abincin , ta sami guri,tazauna tana kallon,TV


suna zaunne ba abunda yake tadasu sai sallah
karfe goma suka kashe kallon , tashi yayi yashiga dakin,
yayi shirin bacci,
itama agurin , ta Fara bacci, ,

cikin dare tafarka taganta ,akan gado , agefe daya shima yana gefe yana bacci,
kokarin sauka take ,
sai cewayayi karkisoma sauna daga Kai daga yau anan zaki dinga kwana 😨
*Haleematu hassan (leemat)*
[9/17, 10:50 PM] Leemert: 🌸🌸 YAYA MATAH🌸🌸
written by : Leemat


40 ▶ 45

dadicetid : to

TEEMA NOVEL
&
YAYA MATAH FANS

jinjina da gaisuwa,Amina Meenal
haleema momisko Hutu
maryam baraya
maman,maryam
auty Ummi
shema u
Teema maman anwar
Rukayya my Kawa
aysha usaini
diyar arziki, maman Mardiyya


Kawa tagari ,Fateema, (Teema)

sumayya


Kai kunada yawa bazan iyawa baxan iya rubuta Ku dukaba amma dukanku inah kaunarku


wannan shafen nakune kuyi yadda zakuyi dashi inah kaunar,Ku kamar yadda kukeson na😆jinjinar bangirma autys dina


auty Bilyn Abdul

&
first lady (Umma shehu)

gaisuwa maiyawa, tareda jinjinar ban girma ga auty Dina alherin Allah yakaimuku aduk inda kuke ,inah alfahari dauku, 😆

anah mugun tare🤝
sai karfe biyar a agogon Nigeria suka farka alolo suka dauro , sannan yarima yajasu limanci,


bayan sun idar karatun Al,Qur'an sukayi sannan suka shafa,.

komawayayi ya kwanta ,itakuwa cigabatayi day Jan carbinta, saida, ta tabbatar bacci yadaukeshi sannan taje takwanta

baccitayi sosai, saimusalin 11 ta tashi ,
wanka tafara da ruwa mai zafi,sabida kasar akwai sanyi, dan jiyama dakyar ta iya bacci sabida sanyi,

bayan, tashirya, falo tafito, yin break ,
tana fitowa taganshi shima,ya shigo daga waje, gurin break din duk suka nufa, bansungama, daki ,ta shiga takuma kwanciya sabida ,sanyi takeji sosai, rufa tayi da bargo,

shigowa yayi ,bakin gadon yazauna, yajenye bargon yana cewa lfy ,sanyi nakeji shine abinda ta iyafada,
ok, abunda yace kenan ,yanufi gurin
ice din yakunna ta dumamar daki,
ba lefi amma duk dahaka , sanyin takeji,
ahaka hartayi bacci,shikuma sauka, kasa yayi farfajiyr. hotel din yazauna yana kallon mutane,


sai,karfe biyu tafarka dai lokacin shima yashigo daki,

haryanzu kinajjn sanyin, kai tadaga msa ,cewayayi tayi wanna da ruwa maizafi zata ji saukin sabayan sunyi sallah,
tafito falo tazauna, kallo take atashar TV can ,waya yadauka yakirawo Mai kula da hotel din yakawo musu ,sugama ci, kowa yanemi guri anan yana saffagarsa,

waya tadauko takira Umma da, zee tagamusu su,sauka lfy,
saikuma momy data kira ta gaisheta inda ceeatai dazu nakira son, mungaisa harnace yabaki ,wayar yace bacci, kike,


eh momy ,tom kigaishemun dashi, tom zaiji,karfe goma sukafara shirin bacci duk da sanyi takeji ,sosai sai rawa jikinta yake ,


suna,kwance takasa bacci sabida sanyi,
har kwallah take ta wahala,
jiyayi zata dameshi yajanyita jikinsa,
tsorata ta tayi dataji yana ciremata riga, ga sanyi tanaji,
hadajikinsu yayi da juna ,
tureshi tashiga yi, amma ya hanata sabid karfin badayaba,
goga jikinsa yakeyi ajikinta ,duk da dai karfin halo kurem yake sakamakon hada jiki dasukayi duk saida sukaji wani iri,
amma yazatayi
tunda taji dadin taimakon da yayi mata,

bacci tayi sosai ,sabani yarima, Wanda yakasa bacci sabida mararsa tana yimasa ciwo,haka yayi ta juyi har asuba,


tana tashi taga jikinta ba kaya ,wata kunyace takamata,

yi jabi tajanyo tasaka,
kanta akasa tashiga bathroom din,

harta fito tashirya yana kwance baitashiba ,
matsawa tayi tanacewa lokacin sallah fa zai huce,. dakar ya iya tashi yashiga wanka,

haka kwanaki yayi ta tafiya ,
yau gashi har gashi sunyi sati uku akasar, gashi takasa sabawa da sanyin ,garin ,
shima kuma yarima kullin da ciwan baya yake kwana ,sabida kusancin su da juna,gurin kwanciya dan yanzu hartasaba in bata rungumeshiba bata, iya bacci,😆yau,tunsafe yarima yake kwance ba lfy ,mararsa naciwo,gashi har likita ankira yadubashi yabashi magunguna,wanda yace sha awace tayimasa yawa shiyakesa shi ciwan Mara,

hankalin Fateema yatashi sosai da ciwonsa gashi ,batason,yazatayi masaba, jikinsa zafi zau


gashi likata yace itace zata taimakasa intanaso yarabu da cutar ,to itah harga Allah abunda yake damunta shine yarima bashi yaganta yace yana,son taba, hasalima fadane tsakaninsu,Allah yasani tana tsoron wulakacin maza,


amma itatuna hadisin manzon Allah (s. a.w.) yace idan mutum yakirawo matarsa zuwa shinfidarsa sai taki yakwana yana maifushi da itah, to Allah yatsine mata kuma mama,iku suna tsine mata harta wayi gari,tana tuno hadisin nan saijikinta yayi sanyi taga to ,aiba karya yafadaba ,dan yace bauta tazo yi,
baiyi karyaba aidama duk mace tagari tasan cewa bauta take agidan mijinta,.
tashi tayi tashiga dakin yana kwance kusa dashi taje ta zauna, sannu yajikin naka,

dasuki yace, zaka sha ko tea ne nahada maka, kansa yagirgiza Mata,

shawaba tafarariyima haba dan Allah yaza ayi mutum yazauna baici abinci ba ,adole cuta taki,warkewaba,
janyota yayi jikins sai bakinsa ,taji anata yana kiss dinta atsorace take kallonsa,tsotsar bakinta yake kamar yasami alawa lox😆yana sakin bakinta tayi kokarin guduwa ,
janyota yayi yarungumeta uwa za akwace masa itah,

Baby dagowatayi taga dawa yake , daga mata Kai, yayi cewa da itah yake ,


baby kiyafemun abuda nayi miki nasan ban kyautaba amma kekikayimun rashin kunya nikuma naji haushi, bantabbatar cewa sonki nake ba saida, naje gida nayita tunaniki, sheysa nace aurenki zanyi ,


kuma abinda yasa nakuma sonki ,sabida labarin da akazomin dashi akan abba,


sai naji nakuma sonki amma nason baizama dole ki yarda ba,
amma Dan Allah inaso kiyafemun ,muyi zama na maurata kinji babyna,kosai nakirawomiki momy ne, yafada cikin shagwaba ,
batason lokacin datayi mumurshiba,
*Haleematu hassan (Leemat) yarbarebari*
[9/17, 10:51 PM] Leemert: 🌸🌸YAYA MATAH🌸🌸
written: by *haleema hassan ( Leemat)*
*dadiceted to maman meena*

45 ▶50

happy birthday sis Teema Allah yakaro shekaru masu albarka
Allah yayiwa rayuwarki albarka,

sainazocin , 🎂 😆

mumurshitayi tace amma ainima kacemun ,bauta nazoyi gidanka,😒


murmushi yayi yace eh man,bauta kikazo ,man ko kin manta aure,bautar ubangiji,


yanzudai anyafemun ko kuwa, ,Allah yayafemana gabadaya,
to nagode in Allah yayarda zangyara zamanmu dake,


tashi tayi ta hadamasa tea,
haka yasha naciki da farinki, sannan ya shiga wanka,
haka raruwarsu tayi ta tafiya ,sunyi mugun shakuwa da juna,wandda sunaganin bazasu iya rabuwa da junaba,


sabida yadda suke San juna

yaudai tunsafe yarima yafita,wadda ayau yaci burin yau zasuzama ma,aurata na sosai domin kullin hakuri yake dan bacci dakayar yake daukar sa,
yana dawowa tatareshi tana murmushi tare da yimasa sannu dazuwa yazubamata ido, tareda kallon nan maibirkita kwanyar masoyi, a slow yanufi wajanta,yaware hannuwanshi ya rungumeta, yana sumbatar ta a hankali kamar zai hadiyeta.


.duk kunya da nauyinshi ya isheta, kokarin zamewa take daga jikinsa amma yaki bata damar ,hakan,saima yazauna akan kujera yanasha fata,


dakyar ta iya magana cewa abincifa,

akunnanta yaradamata cewa yaudai zanyi maganin jin kunyar nan,
kunyataji tasauka daga jikinsa tana,
maitasananin jinkunyar abinda yagaya mata ,
yarinkayimata dariya,
abinci ta zubamai , tuwan shinkafane yayi kyau sosai, muyar tana tazuba kamshi,bayan sun gama cin abincin tamiki ta shiga daki ,

.Agogo takallah taga magaruba takawo jiki dan,haka ahanzarce tashiga tafito ,
sabida kar lokaci yakuremta shafeshatayi sannan ta dauko hijabin tada sallah,

tana tsaye kafin lokaci yakarasa ,yashigo dakin,
bandakin shima yashiga a hanzarce , yayi wanna tare da alola,
bayan yagama shirins,
yajasu sallah,
sun iyadar basu tashi daga gurinba harsaida lokacin isha'i yayi sannan sukayi,
daganan ya ce Mata tashi suyi nafila,
bacin sun idar ya jima yanayi musu addu a,
bayan sun shafa yatambayeta gameda addinin ta tabashi amsa,

mikyewa yayi. yafita saigashi da madara da gasheshen nama Mai ruwa ruwa, yashigo da su ahanninsa,
zubawa wayayi a cup yanufi bakinta dashi,
kanta ta kyautar ta.nacewa nakoshi, tsareta yayi da ido batasan sanda takarba ba,
saida Tasha dayawa sannan yadauke yashenye ragowar ,naman yafara bata shima sunci be laifi,

sannan suka wanko bakinsu,
shirin bacci tayi bacon tafeshe jikinta da turare,

baci yafara daukarta , taji abubuwan dayake mata sunfi karfin kanta,

kuka tafarayi Wanda yarima bai bta damar hakan ba, sabida hada bakinsu dayayi guri guda yana tsotsa , ahankali. yacire Mata kayan jikinta ,tundaga tafin kafarta yake lasarta harzuwa kirjinta ,
ayayin da yasaka bakinsa akan mamarta guda daya dayan kuma yana murzashi ,

duk sunfice daga hankalinsu ,
inagani yarima ya doshi baban birni na fita da gudu zuwa falo🙈


karar Fateema danaji ne yasa nasan yarima ya isa burninsa😆

sabayan awa daya nakoma lokacin har ,yayi wanka ,itahma yagasata kamar gasheshen nama😆
daukota yayayi zuwa kangadon sai alokacin na lura ba zanin gadon dazu bane ancanja wani shinfideta yayi ahankali ,
wanna. yahdamata ruwan tea ,da maganin gajiya,
sai albarka yake samata tareda yiyawa Umma addu kan tarbiyyar data. tabata

saida yaga bacci yadauketa sannan yashiga bandaki ya wanke zanin gadon ya Shanya,

kan gadon yadawo yrungumeta yana mecike da tsanin farin ciki har bacciyakwashe su,sai asuba suka tashi Wanda yarima yarigata tashi, wanka yashiga ,yadauro alola, akusa da bed din yazauna ,yana shatamata fuska , bude idonta tayi tana kallonshi tayi maza ta rufe ido mumushi yayi yace kitashi kar lokacin sallah yahuce,
futayayi yabata guri ,dakayar ta iya tashi tashiga bangidan , saida takuma shiga ruwan zafi sannan ta yi wanka gamida alola, tafito tasaka kaya , tana gama shiryawa,yashigo dakin yajasu sallah,


bayan sun idar ta gaisheshi , cewayayi ba irin wannan gaisuwar yakesoba, matsowa yayi yahada bakinsu,ganjyayi tafara kwalla sanan yacikata ,

cewa yayai irin wannan gaisuwar zamu dinga yiwa juna ,
in muna mukdai ,inkuma da mutane saiki yimin normal gaisuw,kwanci tashi ba wuya yau hargashi zasu dawo nageria sunyi mutukar kyau barin ma Fateema datake da shigar ciki Dan wata biyu,


sosai yarima yakebata kulawa itada cikin,
suna cikin jirgi tana kwance akan jikinsa suna soyayyarsu,


jirgi natsayawa , fasunjoji suka Fara sauka daga ciki ,motocine sukaxo tararsu wannda dareckt gida suka numa suna, shiga fada suka Fara zuwa inda maimartaba yayi farinciki da dawor su, haryakecewa aikin daka bayar angama Wanda yanzu hakama, sunan cikin gidan gobe in Allah yakaimu sai kuje kuagni , daganan bangaren hajiya kilishi suka je tayi murna daganinsu yadda suka koma ,musanma ma Fateema yadda ta dada cika,tayi kyau, sai murna take da addu ar Allah ya inganta,
gurin momyn ne karshen shiga, xuwa tayi tarungume Fateema tana kallon yadda takoma ,sai murna take , abangarenta sukaci abinci saidaga baya sukayi bangarensu suntararrada gurin agyare sosai,
bacci sukayi sabida gajiya,

washegari da safe bacon sungama karyawa suka shiga gurin momy da mai martaba ,momy ,
tayiwa yankanata tsaraba sosai da zee,

doshi unguwarsu ,
kallon kofar gidan da akatsaya take tana kallon yarima takasa magana sabida mutukar mamaki da farin ciki, dagudu ta bude motar tafita , tana shiga taga Umma da abba azaune suna hira,

umma dasauri ta dago kanta jin muryar diyarta,
dagudu taje tarungumeta Umma ,kune kukazama haka ,Umma allah nagodemaka, Umma wayayayimuku gyara ,
aikin yarima ne Fateema gashi ya budewa Abban ki shago,akasuwa ,

abbana ne yayi magana Fateema,jiyowa tayi tana kallonsa sannan tagaisheshi,
maryam ce tashigo da yarima daga waje gaisuwa sukayi da su Umma da abba sannan abba yayi godiyar hidimar da akayi musu,


kuka yafara yanacewa Fateema kiyafemun dan Allah nasan nacutar daku,amma su nanemi yafiyarsu sunyafemun ,
kema dan Allah ina Neman yafiyarki kiyafemun domin nasan banyimuku daidai dai ba,


nadauki. wata akida Mara tushe takin yaya Mata domin ni inaganin babu wata rana daya yaya matah zasuyimun ,saigashi yaya matan dana tsana susuke yimun rana yanzu, yayin da yafara kuka ,matsawa tayi kusa dashi tace abba nayafemaka,

shiyasa Allah (s .w.a.) yakecewa in xaka roki haihuwa, karoki yaro Mai albarka domin tsakanin matah, da maza bakason, mai jinkankaba,
arayuwa,


agidan suka yini sai zuwa dare suka koma gidan. tayi mutukar farin. ciki da abbanta yagane ,
gaskiya,
haka rayuwa tayi ta tafiya, had yau gashi cikinta yashiga lokacin haihuwa ,Wanda bakaramar kula take samuba agurinsa,

yau tatashi da ciwo dahuri suka nufi asibiti, bada jumawa ba
tahaihu tweest,

sun koma gida inda ake ta hidama,


ALLAHDULLIH,

anan nakawo karshen novel din nan , na YAYA MATAH, abunda nayi daidai Allah yabamu ladan
Allah yasa zamuyi anfanin da abunda muka karanta ,godiya maigirma ga yan grp dinTeema novel
yaya matah fans

zee Makwa novel
duniyar marubuta

taskar littafan Hausa

muhamd namadi fans

nabilat lady novel

jiddatu lawans novel

MAMAN SHAHEED fans

kunada yawa ,ina mutukar kaunarku ❤💋


*Haleematu hassan ce (Leemat yarbarebari)*saikunsake jina awani Sabon novel dina bada jumawa ba,

💋❤💋❤💋❤💋❤💋❤

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button