Labarai

Yanzu-yanzu: Fayose ya dira ofishin EFCC da jakan kayansa

Kamar yadda yayi alkawari, tsohon gwamna Ayodele Fayose ya dira ofishin hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, da jakan kayansa.
Tawagar hadimai da abokan siyasa na tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, sun dira ofishin EFCC na unguwar Wuse 2 dake birnin tarayya Abuja.
Fayose, wanda wa’adinsaa ya kare a yau na karkashin zargin karban N1.3bn daga ofishin Kanal Samo Dasuki ta hannun tsohon ministan tsaro, Musiliu Obanikoro. 

Kamar yadda yayi alkawari, tsohon gwamna Ayodele Fayose ya dira ofishin hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, da jakan kayansa. Read more: https://hausa.naija.ng/1198531-yanzu-yanzu-fayose-ya-dira-ofishin-efcc-da-jakan-kayansa.html#1198531

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button