Wakokin Hausa

YABO: Abdul D One -Yabon Annabi (S.A.W)

Sabuwar wakar Abdul d one kenan wace yayiwa fiyayyen hallitta Annabi (Muhammad- S.A.W) Allah kasa muga Annabi kafin mutuwarmu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Duk Girman So bai kai na Rasulullah ba, Manzon .  Allah
– Tarin dukiya batakai Annabi ba, Manzon Allah
– Harda uwa da uba basu fishiba, Manzon Allah
– Har komai na duniya bai fishiba , Manzon Allah
– Shine mai daukakar da ba ai irintaba, Manzon Allah
– Shine Allahu yakeso bai tamkarsa ba, Manzon Allah
– Habibullahi kaina rike shugaba, Manzon Allah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button