Labaran siyasa

Ya Sha Alwashin Sauke Kur`Ani A Kullum Har Sai Atiku Ya Yi Nasara A Zaben 2019

Ya Sha Alwashin Sauke Kur’ani A Kullum Har Sai Atiku Ya Yi Nasara A Zaben 2019

Jim kadan bayan bayyana Alhaji Atiku Abubakar a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani, an sami wani jajirtaccen matashi wanda ya yi alkawarin gudanar da saukar Kur’ani a kowace rana domin nemawa Atiku nasara a zabe mai zuwa.

Matashin mai suna Hibban Sanusi, wanda ke zama a unguwar Hanwa Rinji daje garin Zaria, ya fara saukar Kur’anin a yau.

Daga Yaron Malam

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button