Kannywood
Trending

Wani Shiri Mai Dogon Zango Da Ake Shiryawa a Kannywood Mai Suna Yaba Bulu Ya Fara Ɗaukar Hankali

Mutane na korafi akan riƙe makami da musa mai Sana,a yayi acikin wani sabon shiri mai dogon zango mai suna yabs bulu.

Wannan ya biyo bayane bayan fitar wani ƙaramin video na bayan na film ɗin.

Musa mai Sana,a yana magane akan kare martabar Annabi Muhammadu s a w amma kuma ya riƙe makami.

Wanda dama ana zargin musulmin duniya da kalmar ta, addanci.

Zaku iya kallon videon ta hanyar danna alamar play video dake sama.

Wani Irin Shirin Film Kukeso Arinka Kawomuku Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka ?.

Domin Samun Abubuwa Irin Wayannan Da Wayanda Sunkafi Wannan Kudiba Akasa Gefen Hannun Damanku Zakuga Wata Karauruwa Sai Ku Tabata.

Idan Baku Gantaba Sai Kushiga Cikin Crome Browser Ku Kuyi Searching Din Wannan Shafin Namu Waton:
WWW.HAUSAFINEST.COM.NG Zakuga Alamar Kararawar Akasan Hannun Damarku Sai Kutabata.

Kanatabawa Zakaga Tanunama Cewa Kayi Subscribe Wannan Subscribe Kyautane Tahakane Dazarar Mundaura Sabon Shirinmu Za’a Rinka Sanardaku Kuma Wannan Kyautane Baza’a Cajeka Ko Sisiba.

Kokuma Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Waton:
www.Hausafinest.com.ng.

Ku bayyana mana ra,ayin ku a bangaren comment.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button