Wakokin Hausa
Wakar: Alhassan M. Yarima – YAUDARA A SO
Sabuwar Waka daga Bakin Yariman Mawaka (Alhassan M. Yareema) yake sakin sabuwar wakar mai Suna YAUDARA A SO ita wannan wakar yayi tane a bisa Yaudara a cikin Soyayya saima kun saurara
Ayi saurare Lafiya