Wakokin Hausa

[WAKA] Nura M Inuwa -Al’amarin So

Sabuwar wakar Nura M Inuwa me suna Al’amarin So , Asha sauraro lafiya
GA KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-
– Nayi gamo da masoyin gaskiya dan kwarai yasani a zuciya ya shiga raina bazana cireshi ba
– Kina samu dani madiyar kwarai tunda kin sakani a zuciya kin shiga raina bazana cirekiba
– Al’amarin sone sa da marmari zuciya zabinta data gano seta nakuda baa bayaba
– Nayi dashi da shuka a ruwa tsirona me kayu ya fito
– Ga danshi a gari iska tana kadawa inayin ambato

Audio Player

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button