Kannywood

Video:-Jarumar Hausa Film Ummah shehu Antozarta Ta A Arewa24Video ne a wannan Shafi da Admin Na Sunnah Media Suka Kawomuku, inda zakuga yadda aminu momo Yayi Wata Interview Da Daya Daga Cikin Jarumar Film din Hausa.

Idan Yake Tambayarya Kan wacece Mahaifiyar Manzon Allah, Duk da Dai Gaskiya Baikamata Yayimata Wannnan Tambayarba A Dai Dai Wannnan lokaciba. Domin Duk Abinda Baka Shiryaba,


Bazaka Iya Amsashiba Cikin Lokaci. Amman Duk Da Hakan Aiyakamata itakuwa Ta Amsamishi Wannnan Tambaya Da Yayi Mata Ganin Cewa musulmace.

Amman sai Gashi Abin Ya Bata Mata Rai Ta Maidashi Wasa, Badadi Kokai Ne Akawa Wannnan Tambaya Koda Kuwa Kasani Kabada Amsa Domin Abinda Baka Zaton  a Tambayeka Anka Tambayeka Shi.


Ga Dai Video Nan Kuyi Download Ku Ga Yadda Firar Tasu Ta Kasance


Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button