Shirin Dadin kowa

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 81 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN:-
A yayinda Kawu Malla yake neman kudin da za’a yi wa Bintu aiki, ciwon nata ya ci gaba da tsanani.
Ita kuma Bintalo Malam Kabiru ya hanata zuwa makaranta wajen ruguza mata burinta.
A buyomu asha kallo

Audio Player

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button