Shirin Dadin kowa

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 78 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.

ACIKIN WANNAN SATIN:

Yayin da Malam Musa yake neman dalilan da zai fadawa Baraka domin shawo kanta game da yunkurin da yake na dawo da tsohuwar matarsa Hansatu.

Wata sabuwar dabara ta fado masa arai. Da tsakar rana, ya koma gida da bayanin wani waazi mai cike da falala, sai dai Barka tayi watsi da wa’azinsa, inda waazin ya haifar da ta da jijiyar wuya.

DOWNLOAD VEDIO HERE 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button