Shirin Dadin kowa

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 76 Arewa24

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.

A CIKIN WANNAN SATIN:-

An wayi gari Adama da Kyauta Dillaliya sun sha alwashin zubar da cikin Hannatu ko ta halin kaka, bayan da suka hadu da wani Likita daya kware wajen zubar da ciki.

Sai dai Hannatu ta ki amincewa. amma duk da haka Adama ta tursasa ta ba a son ranta ba, suka tafi wajen zubar da cikin.
Sai dai sakamakon karshe ya bar baya da kura…

DOWNLOAD VEDIO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button