Shirin Dadin kowa

[Video] Dadin Kowa Sabon Salo Episode 72 Arewa24

Aci gaba da shirin dadin kowa da ya gabata yau sai kukasance tare damu domin kalla.
A CIKIN WANNAN SATIN
A lokacin da Baraka ta fara fidda rai da dawowar Hansatu gidanta, Mal. Musa ya bullo da wata sabuwar maganar da ta tayar mata da hankali, yayin da a gefe Hannatu ta fara kokarin komawa ruwa duk da tana dauke da wani abu da ke damunta.

Domin ganin yanda za ta kaya kalli shirin Dadin kowa sabon salo kashi na 72

DOWNLOAD VEDIO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button