Shirin Dadin kowa

[Video] Dadin Kowa Sabon Sala Episode 79 Original

Domin kallon cigaban shirin dadin kowa na satin da ya wuce ku kasance damu.
ACIKIN WANNAN SATIN
Abubuwa goma da ashirin a kan Kamaye. Da biyan kudin wuta zai ji ko da dawainiyar gida?
Bintalo ta shiga taskun walalwala akan karatunta.
Hannatu ta hankalta har ta kai kuka wurin kanwarta Zaliha.
Wata Sabuwa ta sami Alhaji Buba a inda Bintu da IB suka sake sabon taku.
Maryam budurwar IB ta da, ya sake daura damara.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button