Abin AlajabiABIN MAMAKI

Turkashi: Zan fita daga addinin musulinci sabida Banga amfaninsa ba– Inji Abba 

Turkashi: Wata sabuwa zan fita daga addinin musulinci sabida Banga amfaninsa ba_abba

Wani matashi ya bayyana cewa tun Ina yaro nake cikin addinin musulinci Amman har yanzu bansan amfaninsa ba saboda haka zan fita daga cikin sa Inji matashi Abba jigawa

Matashi Abba Dan asalin jihar jigawa ya bayyana cewa nan da sati daya zai bar addinin matukar Al’ummar musulmai Basu kawo Masa dauki ba duk kuwa da cewa Bai bayyana irin daukin da yake da bukatar ba a kawo Masa ko Kuma Al’ummar musulmai su kawo Masa ba.

Amma dai wasu na tunanin wata kila matashin Mai suna Abba ya rasa na kashewa ne Babu mamaki kudi yake da bukata a bashi shi yasa yayi wannan barazanar

Sokoto online

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button