FG GRAND

Trader Moni: Yadda Zaka ci gajiyar Bashin Trader Money Na 10,000 Zuwa 50000.

Kafin muje ga yadda zakka samu wannan bashi na Trader Money zamu san minne Trader Money

Trader Money na Gwamnatin Tarayya domin bawa yankasuwa, masu kanana sana”oi da ranacen kude daga naira 10,000, harzuwa 50,000 a fadin Nigeria.

Wannna shiri yana taimakawa masu kananan sana”oi da yan kasuwa wajan bunkasa sano’oin su, hakan yasa hukumar ta fidda wani tsari ga duk wanda tabawa ranccen na farko yadawu dashi zasu ninkama da abin da aka bashi/ ya naima a baya.

 

Yadda Zaka Naimi Bashin Trader Money

Ka kasance kana da  Layin Glo ko 9mobile mai register

Saika danna *4255*21# ka kira zai bude.

Zasu tambayika kasazabi nambobin sirri kwaya shida(6) (Password) kadanna OK.

Saika sake sa numbobin dakasa na sirri a baya kwaya shida kadanna OK.

Zasu tambayi sana arka da sunan ka da sunan shagon ka (wajan sana”anka) sai ka rubuta.

Zasu rubuta ma doka na kayyada zaka fara biyansu 1500 a dukkan watta saika sa YES.

Zasu rubutoma congratulation.

Ama bakuwa suke tambayara sunansa da shagunsaba, koma layin MTN da Airtel basu fara karban register trader money ba shiyasa ba”ayida su

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button