Labari da dumi-dumi
Trending

Tonon asiri tsakanin malamai biyu Sheikh Murtala Asada da Bello Yabo

Sabuwar rigima wacce ba,asan asalin taba ta ɓarke tsakanin malaman addini guda biyu Sheikh Bello Yabo da kuma Sheikh murtala asada.

Malaman biyu sanin kowane suna jituwa sosai domin shi Bello Yabo da kansa ya naɗa Sheikh murtala asada matsayin sarkin yaƙin sa.

Yanzu kuma rana tsaka akaga suna kokarin kwancewa juna zani a kasuwa gadai abinda shi Murtala asada yace.

Zaku iya kallon videon ta hanyar danna alamar play video dake sama.

Wani Irin Shirin Film Kukeso Arinka Kawomuku Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka ?.

Domin Samun Abubuwa Irin Wayannan Da Wayanda Sunkafi Wannan Kudiba Akasa Gefen Hannun Damanku Zakuga Wata Karauruwa Sai Ku Tabata.

Idan Baku Gantaba Sai Kushiga Cikin Crome Browser Ku Kuyi Searching Din Wannan Shafin Namu Waton:
WWW.HAUSAFINEST.COM.NG Zakuga Alamar Kararawar Akasan Hannun Damarku Sai Kutabata.

Kanatabawa Zakaga Tanunama Cewa Kayi Subscribe Wannan Subscribe Kyautane Tahakane Dazarar Mundaura Sabon Shirinmu Za’a Rinka Sanardaku Kuma Wannan Kyautane Baza’a Cajeka Ko Sisiba.

Kokuma Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Waton:
www.Hausafinest.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button