Labaran siyasa

Tambuwal Ya Yi Barazanar Fallasa Wamakko_

Tambuwal Ya Yi Barazanar Fallasa Wamakko_

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya yi barazanar fallasa almundahanar da tsohon Gwamnan jihar, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya tafka a zamanin mulkinsa.

Tambuwal ya ce, a lokacin da ya zama Gwamna, wasu Dattawan jihar sun nemi ya rufa masu asiri inda ya jaddada cewa muddin suka kai shi makura, zai fallasa su ta yadda ofishin hukumar EFCC ma ba zai iya daukarsu ba.Tambuwal Ya Yi Barazanar Fallasa Wamakko_

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya yi barazanar fallasa almundahanar da tsohon Gwamnan jihar, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya tafka a zamanin mulkinsa.

Tambuwal ya ce, a lokacin da ya zama Gwamna, wasu Dattawan jihar sun nemi ya rufa masu asiri inda ya jaddada cewa muddin suka kai shi makura, zai fallasa su ta yadda ofishin hukumar EFCC ma ba zai iya daukarsu ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button