Abin Alajabi

SOYAYYAR GASKIYA DA GASKIYA

SOYAYYAR GASKIYA DA GASKIYA 
Wannan amaryar da kuke gani ta samu da mummunan hatsari a shekara 6 da suka wuce Wanda ya taba mata laka “Spinal cord” ta kai ga zama da tafiya da magana sai da aka koya mata. A yanzu ta samu sauki sai godiyar Allah saboda tafiya ce saura. A yanzu har ta samu damar komawa makaranta inda ta samu gurbin karatu a jamiar Bayero sannan kuma burinta ya cika inda a wannan mako ake bikin aurenta ita da masoyinta.
Fatana Allah ka Baku zaman lafiya ya kara dankon kauna. Allah yasa abokanan zaman juna ne. Allah Baku zuria dayyiba. Akwai sako mai tarin yawa acikin wannan aure musamman ga mata da mazan da suke da buried sosai. Babu dawwamannen Abu sai ikon Allah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button