Labari da dumi-dumi
Trending

Sheik Bello Aliyu Yabo Damu Za ayi Zaɓen 2023 insha’Allah

Sheikh Bello Aliyu Yabo Yayi wani jawabin daya dauki hankalin al,umma sosai.

Inda ya bayyana kansa a matsayin cikakken dan Najeriya wanda yake da ikon zaɓen duk wanda yaso.

Malamin ya ƙara da cewa insha’Allah zaɓen da za a gudanar a wannan kakar ta bana dashi za ayi kamar yanda aka saba indai da rai da lafiya.

Wani Irin Shirin Film Kukeso Arinka Kawomuku Acikin Wannan Shafin Namu Mai Albarka ?.

Domin Samun Abubuwa Irin Wayannan Da Wayanda Sunkafi Wannan Kudiba Akasa Gefen Hannun Damanku Zakuga Wata Karauruwa Sai Ku Tabata.

Idan Baku Gantaba Sai Kushiga Cikin Crome Browser Ku Kuyi Searching Din Wannan Shafin Namu Waton:
WWW.HAUSAFINEST.COM.NG Zakuga Alamar Kararawar Akasan Hannun Damarku Sai Kutabata.

Kanatabawa Zakaga Tanunama Cewa Kayi Subscribe Wannan Subscribe Kyautane Tahakane Dazarar Mundaura Sabon Shirinmu Za’a Rinka Sanardaku Kuma Wannan Kyautane Baza’a Cajeka Ko Sisiba.

Kokuma Kucigaba Da Bibiyar Wannan Shafi Namu Waton:
www.Hausafinest.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button