Labaran siyasa

Shararren shugaban kungiyar nan hannun Dasawa Hannun cirewa na kwankwasiyya Auwal Waro yakoma Gandujiyya

A Daren Jiya mai girma Mai bawa Gwamna shawara akan shafukan sada zumunta (Social Media) ya Karbi Ziyarar Tsohon Shugaban Kungiyar Hannun Dasawa Hannun Cirewa Auwal Waro Mai Zane wanda Ya Chanjawa Kungiyarsa suna Hannun Dasawa Hannun Rikewa,

Biyo bayan ajiye Tafiyar Kwankwasiyya dayayi zuwa Gandujiyya ta Hannun Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Dr Nasiru Yusif Gawuna a kwanakin baya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button