Labaran siyasa

Sanata Shehu Sani ya fice daga jam’iyyar APC a jihar Kaduna

Sanata mai wakiltar jihar Kaduna ya tsakiya a majalisar dattawa ta kasa Shehu Sani ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar APC sakamakon abinda ke faruwa na kokarin hana masa takara da aka yi.
Muna tafe da Karin bayani nan da wani dan lokaci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button