Uncategorized
Trending

Sabuwar wakar Nura Mustapha Waye ta biyu

Bazamu Taɓa Mantawa Da Nura Mustapha waye Ba Cikin Sauki Cewar Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood.

Wannan Itace Sabuwar Wakar Ahamad m Sadiq Wacce Yayi Ta Domin Sake Jajantawa Iyalan Nura Mustapha waye.

Zaku iya sauraron wannan wakar ta hanyar danna alamar play video dake sama.

Kuci Gaba Da Bibiyar Mu Domin Samun Wannan Dama Wasu Akoda Yaushe.

Sannan Zaku Iya samun Wakokin Hausa Da Turanci Duk Acikin Wannan Babban Shafin Namu Mai Albarka.

Wannan Shafin na Hausafines.com.ng Shafi Ne Wanda Yake Kawo Muku Fina Finan Hausa Da Turanci.

Tare da nishaɗan Tar daku da zafafan wakoki.

Zaku Iya Yimana Sharhi Wato Comment Kenan Ƙorafi Tambaya Cin Gyara Ko Yabawa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button