FG GRAND

NPower: Karin haske game da Wanda Basu sami albashinsu ba

Hukumar Npower karkashin NASIMS tafara biyan ma’aikanta tun bayan tattance masu karatu na gaba da Secondary dakuma masu Secondary, Inda zata biya masu Secondary Naira 1000 ƙarƙashin N-Build sukuma masu kwalin nagaba da secondary Naira 30000 ƙarƙashin Nteach.

Hukumar tasanar da wanan matsalar rashin samun albashin ma’aikata Npower sakamakon matsalar rashin cike bayanai daidai da ma’aikatan Npower batch C sukayi.

hakan yasa take sanar da duk wayanda suka samu wannan matsala su inganta bayansu kusu kuma adanasu kusa dasu kuma inda Akudayau shi zata iya kiran makatan dumin su tabbatar mata da igancaccan bayani kami da bankisu.

Tasake inganta hanyar daza’a sameta cikin sauki tahanyar kira domin kyara ko wata matsala wata, inda ta bada number waya kamar haka: 092203102, 018888148

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button