Kannywood

Na Buraska Wato Bazuka acikin Shirin Gidan Badamasi Ya Fita Daga Shirin.

Labarin da muke samu daga shafin labarai kannywood dake kawo labaran ƴan da masu shirya finafinan Hausa.

Na buraska mai suna bazuka acikin shirin nan mai dogon zango na gidan badamasi ya fita daga shirin.

Biyo bayan fitar jarumin mutane sunyita bibiyar lamarin amma sai dai bincike ya tabbatar da cewa ba matsala suka samu ba.

Kawai aiki ne irin na yau da kullum yayiwa jarumin yawa shiyasa ya ajiye wannan.

Zaku iya kallon wannan rahoton kai tsaye ta hanyar danna wannan alamar play video dake sama.

Mun gode da zuwa wannan shafin namu mai albarka.

Kuci Gaba Da Bibiyar Mu Akoda Yaushe Domin Samun Wannan Dama Wasu akowane lokaci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button