Wakokin Hausa

Music + Video: Hamisu Breaker – Karshen Kauna


Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Karshen Kauna ” tofa kauna har karshene da ita to ko meye karshen kauna ku biyomu a cikin wannan wakar.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Hayya ki kulamin kirifamin in gode miki
– Ka tahomin ciremin dukan shamaki
– Ki azamin rikamin mu tare farmaki
– Karbanyamin idaya muga yaya yake
– Sai ki sawa gamyya saka sabo take
– Sakar sonka ta sarke ni sikewa nake
– Saka sakonki a hannunki ki miko
– Daga kallonka nake sonka da ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button