Wakokin Hausa
Music: Umar Uk Ft Hamisu Breaker -Mai Sona


Sabuwar Wakar Umar Uk tare da Hamisu Breaker mai suna ” Mai Sona ” To kuna ina masoyan mawaki umar uk da hamisu breaker kuzo ga sabuwa domin jin dadin ku.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Hamisu breaker ne da umar uk
– Abokina sofa sai anjure
– Da kwarin guiwa je ka fada mata
– Tallafamini a zuciyata ke daya ce
– A zuciya soyayya take
– Mai hana bawa ya sake