Wakokin Hausa

[Music] Umar M Shareef -Zama Dake Hafeez (Audio)

Sabuwar wakar Umar M Shareef ta cikin fim din hafeez mai suna ” Zama Dake ” wakar zama dake wakace wace take sama masoya shauqi a lokacin da suke saurare.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kamar da wasa so yashiga zuciyata
– A ciki yayi nisa yasamu guri ya kwanta
– Babu mai ciresa tunda ya riga ya mallaketa
– Zo kiji manufata
– Muzam miji da mata
– Kece zan baiwa kulata a koda yaushe ba batun gajiya
– Zama dakai nake da buri a duniya farin cikina

Audio Player

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button