Wakokin Hausa

Music: Umar M Shareef -Sarina (Prod By Selebobo)

Music] Umar M Shareef -Sarina (Prod By Selebobo)

Sabuwar wakar Umar M Shareef mai suna ” Sarina ” gaskiya wakar tayi dadi sosai gareku masoya domin nishadantar daku kawai.

Wannan wakar takai Shekar daya kenan da bugata sai jiya aka saketa.
Lyrics: Umar M Shareef
Producer: Selebobo
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ba abindai soyayya
– Da wace nakeso
– Sarina sarina sarinah
– Nayi mafarki munyo aure
– Mundaina tadi cikin zaure
– Kowa ya shaida harnun tare

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button