Wakokin Hausa

MUSIC: Umar M Shareef Laifi Nane

Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Laifi Nane” Yayi Wakar Ne Akan Wata Masoyiyar sa Da Ya Rabu Da Ita Bisa Wani Matsala Da Ya Samu Da Budurwar Tashi, Sai Kuma Daga Baya Ya Gane Ashe Laifin Ba Nata Bane,,.. Laifin Nashi Ne, Ya Koma I Zuwa Gareta Domin Ya Roki Afuwanta Akan Ta Yafe Masa Bisa Kuskuren Da Yai Mata…

Ayi sauraro lapia

DOWNLOAD AUDIO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button