Wakokin Hausa

[Music] Umar M Shareef -Hafeez (Official Audio)Sabuwar wakar Umar m shareef ta cikin fim din hafeez wakar ma kuma sunanta ” Hafeez ” shi dai wannan fim din mawaka da yawa sunyi wakokin fim din ga sunan mawaka, Hamisu Breaker, Nura M Inuwa, Umar M Shareef, Abdul D One, Abdul Piano, yanzu dai mun kawo muku wakar mutane uku, hamisu, Nura, Umar, Abdul d one sauranma suna tafe.

DOWNLOAD AUDIO HERE 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button