Naija MusicWakokin Hausa
Music: Umar M Shareef Ft Korede Bello – Sabada New Song
Ina Masoya Ma’abota Sauraren Wakokin Hausa To Ga wata Sabuwa daga Bakin Shahararren Mawakinan Naku wato Umar M Shareef.
A wannan Lokacin Mu Sake Dawo Muku da Wata Sabuwar Waka Ta Mawakin Naku Tare Ka Shararren Mawakin kudi na Turanci wato Korede Bello. Mai Take SABADA.