Sabuwar wakar Shehin Mai dubun Isah Tare Da Hamisu Breaker mai suna ” Zahra Ummah ” to kuna ina masoya kuzo ku nishadantu da wannan waka ta yabon yar annabi muhammad (s.a.w) tare da shehi da breaker dorayi.GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-– Assalamu a laiki ala sayyida– Da kinjini ko ban sake komai ba– Azuciya nake yinki ummah– Indai dake idona ba zaiyi kuka ba– Azuciya nake jinki ummahDOWNLOAD AUDIO HERE