Wakokin Hausa
Music: Salisu A Lugga – Auran M. Sadiq
Shahararren mawakin salon zamani wato Salisu A. Lugga ya kara sakar sabuwarr wakar biki ta Auran M. Sadiq wakar kowane biki za a iya aiki da wannan wakar domin wakar tana bazawa kuma tayi dadi sosai saima kunsaurara.