Wakar siyasa

[Music] Rarara -Kowa Yafita Barawo Ne


Dauda kahuta RararaSabuwar wakar Dauda kahutu rarara mai suna ” Kowa Yafita Shi Barawo ne ” Domin   masu ficewa daga APC.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Baba Buhari bazaiyi sataba
– Bazai bar masu sataba
– Kaga su tsolo basa zauna ba
– Ina ta gaida aisha – kowa ya fita shi barawo ne
– Ku fada kukarawa – Kowa yafita ai barawo ne
– Ku bani kidan maganar a tatance
– Da rarara na kahutu majace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button