Wakar siyasa

Music: Rarara – Kafisu Gaskiya Buhari Teaser

Assalamu Alaikum Ya Ku ‘Yan Kuwa Masoyan Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa Mawakin Da Allah Ya Daukakashi Ya Bashi Tarin Baiwa Da Ilimi Da Jama’a,
Wannan Ba Kowa Bane Face Naku Mai Kaunar Ku Mai Kishin Kasarku Mai Yin Kira Da Fadakarwa Ga Manyan Kasarmu. Wato “Alh Dauda Adamu Kahutu Rarara”.
Yane Muku Albishi Da Bushara Kana Da Farin Ciki Fitar Da Sabuwar Wakarsa Mai Suna (Kafisu Gaskiya Baba) Wadda Za’a Saki Aranar Da
“Gen/president Muhammad Buhari” Zai Zo Kano A Wajen Taron Buda Sababin Ayukan Da
“Governor Umar Abdullahi Ganduje” Yayi a Jahar Kano.
Za’ayi Wannan Taro Ne A Ranar 27-11-2017 A Jahar Kano Haka Kuma Za’a Saki Wannan Waka A Wannan Ranar. Fatan Mu Allah Ya Bada Ikon Halarta Ameen Summah Ameen
Sanarwa Daga Bakin:- “Yahaya Madawaki Wazirin Rara”
Sai Ni Admin Na Pressloaded Nawallafa Nake Muku Fatan Alkairi.

DOWNLOAD MUSIC HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button