Wakar siyasa
Music: Rarara -Daga Sama Har Kasa
Sabuwar wakar Dauda Kahutu Rarara mai suna ” Daga Sama Har Kasan” wannan wakar ta Jam’iyyar APC ce domin ayi Apc sak wato daga sama har kasa, Shin kuna ganin zaku sake yin sama da kasa ko shinkafa da wake zakuyi?