Wakar siyasaWakokin Hausa

Music: Nura M Inuwa -Baba Atiku Abubakar 2019

Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Baba Atiku 2019 ” wakar siyasa ce wadda yayi wa Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa najeriya a 2019 domin nuna goyon bayansa a zaben 2019.

GA BAITI 1 DAGA CIKIN WAKAR:-
– Lemata  dinke bana mubarwa su baba atiku rikon kasa
ayi sauraro lafiya 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button