Hausa Hip HopWakokin Hausa
[Music] Morell Ft Adam Zango -Dankali (Audio)
Sabuwar wakar Morell Tare Da Fitaccen Jarumin Hausa fim Adam A Zango mai suna (Dankali) to kuna ina masoya wakokin Hip Hop kawai ku sankame wakar dankali.
Karku bari a baku labari Kawai ku Daukota domin kuji mai mawakan sukazo dashi a cikin wakar dankali.