Wakokin Hausa

Music: Isah Ayagi -Ra`ayi Riga

Sabuwar wakar Isah Ayagi kenan mai suna ” Ra’ayi Riga ” wannan wakar mawakin yayi tane akan jan hankalin matasanmu wajen siyasa harma da kowa da kowa indai ya kasance iya kada kuri’a a kwatin zabe.

Gaskiya wakar tayi gamai hankali shi zai gane sakon mawakin.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kadda mu sake gudu a guri daya
– Mu dauki karatun bebiya
– Najeriya sai mai gaskiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button