Wakokin Hausa

[Music] Isah Ayagi Ft D One X Kasheepu -So Gamon Jini

Sabuwar wakar Isah Ayagi tare da Abdul D One Da Kuma Kasheepu Amjad Record A cikin wakarsu mai suna ” So Gamon Jini ” wakar gaskiya tayi dadi
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ku dakata dan akwai bayani
– Mara kafa ya taka tsauni
– Da akwai matsala a hawa sama babu tsani
– Nayi yakini mai so ya shigeni
– Na soki kema dole ki soni
– Babu ruwan so da kudi ko talauci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button