Wakokin Hausa
Music: Isah Ayagi -Alkawari (Audio)
Sabuwar wakar Isah Ayagi mai suna ” Alkawari ” wannan wakar ta soyayyace domin nishadantar daku masoya da wakokin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Mai sona bazan barkiba ni ke nagano
– Nima so bazan barkaba dan kai nagano
– Alkawari narike tunda jiki ya sake
– Wace nake ambata sonta arai ya tike
– Mai nazari duk bayani zaiso fassara
– Mai uziri koda yaushe bai kaunar jira
– Mai lafazi na fahimceka akwai falsafa