Wakokin Hausa

Music: Husaini Danko -Ki Yarda Dani (Audio)

Sabuwar wakar Husaini Danko mai suna ” Ki Yarda Dani ” Gaskiya wakar tayi dadi sosai idan kun saurareta da kanku zaku bawa kanku amsa ba sai nace komai ba.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Da bara na saba

– So bai saka a sarka

– Ba zato ba tsammani

– Kin Yarda dani na saba Gani

– Sabo jidali indai da wuyar fitarshi

– So ba misali ya darsu a rai na jishi

– Zan bayyana ne inkikaji kar ki kushe

Audio Player

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button