Wakokin Hausa

Music] Hamisu Breaker -Yaudara (Prod By Amjad)

Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Yaudara ” wannan wakar ta musammance inda zakuji mawakin yana bada labari akan yaudarar da budurwarsa da aminin sa sukayi amasa.

Ayi sauraro lafiya 
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Da idanuna naga cin amana
– Abokina da mahadin jikina
– Da zuciya da jini sakoni na suke

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button