Wakokin Hausa

Music: Hamisu Breaker – So Ne


Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.


Taken waƙar “SO NE FARIN CIKIN DUKA DUNIYA…“.

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya su sani musamman masoya wakokin Hamisu Breaker.


Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button