Wakokin Hausa

Music: Hamisu Breaker – Sirrin Zuciya


Fitaccen mawaƙin Soyayya a arewacin Nigeria Hamisu Breaker ya fitar da sabuwar wakar sa ta soyayya mai ratsa zukatan masoya.

Taken waƙar “SIRRIN ZUCIYA“.

Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci ga masoya musamman masoya wakokin Breaker.


Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button