Wakokin Hausa

[Music] Hamisu Breaker -Nayi Sa`A (Audio)

Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Nayi Sa’a ” wannan wakar ta musammance ga ku masoya wakokin matashin fasihin mawaki breaker dorayi.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nayi sa’ar diyar da bata jayayya
– Agaza dani dake akwai sirri
– Kai kadai zana baiwa dukka soyayya
– Inda kai babu wanda zaiyi tasiri
– Tallafamin nabar kama da mai jinya
– Tunda nasanki kwai fardiya laya
– Ganina dake na baki soyayya
– Tausasamin azuci kin zuban sirri

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button