Wakokin Hausa

[Music] Hamisu Breaker -Mace Mai Kamar Maza (Audio)

Hamisu Breaker -Mace Mai Kamar Maza (Audio)
Sabuwar wakar Hamisu Breaker Dorayi mai suna ” Mace Mai Kamar Maza ” wannan wakar mawakin yayitane domin wake masoya domin nuna farin cikinnsu.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR-
– Mace mai kamar maza ganine babu
– Tashi ahankali ki gaida masoya
– Hamisu breaker ne
– Da hanzari zamiki naki baiti
– Ramsy ta zahradeeni yanzu kinyi nasara
– Da fari nayi sallama gareku banda tantama
– Ramsy zanwa hiddimah
– Baitukan na tsindimah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button