Wakokin Hausa

[Music] Hamisu Breaker -Ma`Aurata (Audio)

[Music] Hamisu Breaker -Ma`Aurata (Audio)
Sabuwar wakar Hamisu Breaker mai suna ” Ma’aurata ” wakar ma’aurata wakace da akayita akan su domin yin hakuri da juna, fadakarwa wa’azantarwa harma da nishadantarwa,
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai hakuri mijina
– Akara hakuri
– Ma’aurata
– Komai yayi zafi maganinshi Allah ne
– Matata zuciyata na gunki
– Kiyarda dana zarce kowa kishinki
– Ki hakuri tunda nike auranki
– Barabuwa duk zuga toshe kunne

DOWNLOAD AUDIO HERE 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button